Isa ga babban shafi
Najeriya

Hukumar ICPC a Najeriya ta kwato kudadde

Wasu daga cikin kudadden da aka kwato a Najeriya
Wasu daga cikin kudadden da aka kwato a Najeriya Nairaland Forum

Hukumar Yaki da almundahana ta ICPC a Najeriya ta sanar da kwato kudade da kadarorin da suka kai naira biliyan 77 daga masu rub da ciki da dukiyoyin talakawa a shekarar 2019.

Talla

Sanarwar hukumar tace a shekarar da ta gabata, tayi nasarar hana ma’aikatun gwamnati 200 karkata akalar kudaden da suka kai kusan naira biliyan 42 wadanda basu kashe ba har zuwa karshen shekarar da ta gabata.

Mai Magana da yawun hukumar Rashidat Okuduwa tace binciken da suka yi a kan hukumomin gwamnatin ne ya hana su rub da ciki kan wadannan kudade.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.