Isa ga babban shafi
Najeriya

Martanin masana kan rahoton tsanantar talauci a arewacin Najeriya

Wasu kananan yara a Arewacin Najeriya.
Wasu kananan yara a Arewacin Najeriya. AFP/EMMANUEL AREWA

Wani sabon rahoton Bankin Duniya kan tattalin arzikin Najeriya ya nuna cewa kashi 87 cikin dari na tsananin talauci da fatarar da kasar ke fuskanta a halin yanzu ya tattara ne a yankin Arewaci.

Talla

Rahoton wanda Bankin ya fitar nan una Gwamnatin kasar ta gaza magance matsalolin da suka haifar da matsanancin fatara da ake fama dashi a arewacin kasar.

Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Farfesa Muntaka Usman Masani game da tattalin arziki a duniya da ke Jamiar Ahmadu Bello dake Zaria ko yaya su ke kallon wannan hasashe.

Martanin masana kan rahoton tsanantar talauci a arewacin Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.