Isa ga babban shafi
Najeriya-Najeriya

Gwamnati ta fara kwace makamai daga hannun fararen hula a Filato

Jami'an tsaro a tsakiyar birnin Jos na jihar Pulato lokacin faruwar rikicin jihar a shekarun baya.
Jami'an tsaro a tsakiyar birnin Jos na jihar Pulato lokacin faruwar rikicin jihar a shekarun baya. AFP

Dangane da sabbin matakan da gwamnatin jihar Pulato a Najeriya ke dauka don tabbatar da tsaro tare da zaman lafiya a sassan jihar bisa tallafin jami'an tsaron da ke rundunar Operation Safe Haven yanzu haka an fara wani aikin sintirin shiga lungu da sako don karbe makaman da ke hannun jama'ar gari. Daga Jos ga rahoton wakilinmu Muhammad Tasiu Zakari.

Talla

Gwamnati ta fara kwace makamai daga hannun fararen hula a Pulato

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.