Isa ga babban shafi
Mali-Ta'addanci

Shirin shugaba Keita na tattaunawa da 'yan ta'adda ya ja hankalin masana

Shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita.
Shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita. RFI-France 24

Shugaban Kasar Mali Ibrahim Boubakar Keita ya sanar da bude kofar tattaunawa da mayaka masu ikirarin jihadi da karfin tsiya da ke ta kai munanan hare-hare a sassan kasar, duk da tulin dakarun waje da aka jibge don yakar su.

Talla

Dubban sojoji da fararen hula ne dai suka gamu da ajalinsu sakamakon hare-hare da masu jihadin ke ta kaiwa.

Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Dr Nuhu Salihu Jangorzo mai sharhi dangane da lamurran duniya don jin yadda yake kallon wannan sulhu.

Shirin shugaba Keita na tattaunawa da 'yan ta'adda ya ja hankalin masana

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.