Isa ga babban shafi
Najeriya

Sojin Najeriya sun fafata da mayakan Boko Haram a Maiduguri

Wasu Sojin Najeriya a Maiduguri.
Wasu Sojin Najeriya a Maiduguri. REUTERS/Warren Strobel

Rahotanni daga Maiduguri da ke Najeriya sun ce mayakan boko haram sun yi kokarin kutsa kai cikin birnin daren yau, abinda ya sa su arangama da jami’an tsaro wadanda suka tarwatsa su a kusa da unguwar Jiddari-Polo.

Talla

Wanann na zuwa ne jim kadan bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ziyarci birnin domin jajantawa jama’ar ta.

A baya-bayan nan hare-haren ta'addanci na ci gaba da tsannata a Maiduguri duk da matakan da gwamnatin Najeriyar ke ikirarin dauka wajen dakile hare-haren ta'addanci.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.