Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu

Sauti 20:06
Ma'aikatan jinya na kokari kan masu dauke da cutar Coronavirus
Ma'aikatan jinya na kokari kan masu dauke da cutar Coronavirus China Daily via REUTERS ATTENTION EDITORS

Cikin shirin Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu zagaya Duniya tare da Garba Aliyu Zaria, ya tabo manyan labaran da suka faru a sassa daban-daban na duniya, masamman halin da ake ciki dangane da annobar cutar murar Mashako ta Coronavirus ko COVID - 19 da ta bulla a China.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.