Isa ga babban shafi
Najeriya-Bankin Duniya

Bankin Duniya zai bunkasa Noma a kananan hukumomin Najeriya 774

Wata gona a Najeriya.
Wata gona a Najeriya. Fati Abubakar/RFI

Bankin raya kasashen Afirka ya kaddamar da wani gagarumin shirin bunkasa harkar noma da zummar ganin nahiyar Afrika ta samar da abincin da za ta ciyar da kanta da ake kira 'Feed Africa' a Najeriya wanda zai samar da rancen Dala miliyan 500 a matsayin bashi ga manoma da kuma samar da motocin noma 50 a ilahirin kananan hukumomin kasar 774. Muhammad Kabir yusuf na dauke da rahoto akai.

Talla

Bankin Duniya zai bunkasa Noma a kananan hukumomin Najeriya 774

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.