Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Zantawa da Mr Dan Manjang kwamishinan yada labaran Plateau kan harin da ya kashe Soji 2

Sauti 03:40
Wasu 'yan bindiga a Najeriya.
Wasu 'yan bindiga a Najeriya. Solacebase

Rahotanni daga Jihar Plateau a Najeriya sun ce wasu 'yan bindiga sun kashe sojoji guda biyu da ke aikin samar da zaman lafiya a karamar hukumar Barikin Ladi, abinda ya sa sojojin suka kaddamar da samame wanda ya kaiga kona gidaje akalla 150.

Talla

Wannan lamari ya tada hankalin jama’ar Jihar a daidai lokacin da gwamnatin Plateau ke ta fafutukar tabbatar da zaman lafiya a Jihar baki daya.

Dangane da wannan lamari, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da kwamishinan yada labaran Jihar Mr Dan Manjang, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.