Isa ga babban shafi
Najeriya-Tsaro

Rikicin Boko Haram ya rutsa da malaman makaranta 547 a Borno

Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau.
Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau. AFP PHOTO / BOKO HARAM

Kungiyar Malaman makarantu a Najeriya tace rikicin boko haram yayi sanadiyar asarar rayukan malamai 547 a Jihar Barno kawai dake Yankin Arewa maso Gabashin kasar, yayin da gwamnati ta gaza biyan iyalan malaman hakkokin su.Shugaban kungiyar na kasa Nasir Idris yace abin takaici ne ganin yadda yaran wasu daga cikin wadannan malamai suka bar zuwa makaranta saboda babu wanda zai kula da su.Dangane da wannan rahoto, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shugaban kungiyar malaman na Jihar Barno, Jibrin Muhammad, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Talla

Rikicin Boko Haram ya rutsa da malaman makaranta 547 a Borno

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.