Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Shirin gwamnatin Najeriya na samar da ayyukan yi ga matasa

Sauti 10:00
Birnin Lagas a Najeriya,daya daga cikin manyan birane na kasar
Birnin Lagas a Najeriya,daya daga cikin manyan birane na kasar AFP/Pius Utomi Ekpei

A cikin shirin na wannan lokaci Ahmed Abba ya duba batun shirin gwamnatin Najeriya na samar da ayyukan yi ga matasan kasar, musamman yadda Gwamnatin ke ci gaba da zaburar da masu hannu da shuni wajen samar da masana’antun da zasu ragewa gwamnati nauyin dake kanta..

Talla

Yan Najeriyar da dama ne yanzu haka ke kiraye kirayen gwamnatin don ta zaburar dasu, wajen kafa nasu masana’antun tun gabanin shigowar na kasashen waje kamar yada wasu daga cikin yan kasar suka bayyana tsokacin su a kai.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.