Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Shugaban kungiyar manoma da makiyayan jamhuriyar Nijar kan yarjejeniyar kiwo da Benin

Sauti 03:35
Wani makiyayi a wajen jihar Tillaberi dake kudu maso yammacin Jamhuriyar Nijar.
Wani makiyayi a wajen jihar Tillaberi dake kudu maso yammacin Jamhuriyar Nijar. Reuters

Mahukunta a Jamhuriyar Benin sun bai wa makiyayan jamhuriyar Nijar damar shiga kasar domin kiwo har tsawon watanni biyu a jere, bayan da aka haramta wa makiyaya daga sauran kasashe dama shiga kasar saboda dalilai na tsaro.Jibbo Banya, shi ne shugaban babbar kungiyar da ta hada manoma da makiyaya a jamhuriyar Nijar, kuma wanda ya kasance a cikin tawagar ministan noma Abouba Albade da ta gana da mahukuntan Jamhuriyar Benin a game da wannan batu, ya kuma yiwa Sashin Hausa na RFI karin bayani yayin zantawa da Abdoulkarim Ibrahim Shikal.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.