Isa ga babban shafi
Wasanni

Matsalolin da suka sanya dakatar da wasannin Polo a Nijar

Sauti 10:35
Dawakai na sukuwa
Dawakai na sukuwa RFI/Sayouba Traoré

A Jamhuriyar Nijar ana fuskanatar koma baya a Duniyar sukuwar dawakai a dai dai lokacin da Najeriya ke ta kokarin ganin an samu ci gaba a wannan sashe.Wasu daga cikin jihohin Jamhuriyar Nijar da aka samu koma baya dangane da sukuwar dawakai sun hada da birnin Yameh, Maradi, Zinder.Abdoulaye Issa ya duba mana halin da ake ciki yanzu haka a cikin shirin Duniyar wasanni.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.