Isa ga babban shafi
Coronavirus-Afrika

Muna neman dauki daga kasashen duniya-AU

Shugaban Hukumar Zartaswar Kungiyar Tarayyar Afrika, Moussa Faki Mahamat
Shugaban Hukumar Zartaswar Kungiyar Tarayyar Afrika, Moussa Faki Mahamat TOSHIFUMI KITAMURA / AFP

Shugaban Hukumar Zartaswa na Kungiyar Tarayyar Afirka Moussa Faki Mohamat, ya bukaci kasashen duniya su kawo wa nahiyar ta Afrika dauki, musamman lura da halin da ake ciki da annobar Covid-19 ke ci gaba da yi wa duniya ta’adi.

Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakkiyar hirar da Moussa Faki Mahamet ya yi da tashr talabijin ta France 24 a yayin da yake ci gaba da kasancewa a killance bayan da wani hadiminsa ya kamu da cutar coronavirus.

Hirar Moussa Faki Mahamet da France 24

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.