Isa ga babban shafi
Nijar

RFI ta dauki nauyin rangadin Davido a kasashen Afrika

Mawakin Najeriya, David Adedeji Adeleke da aka fi sani da Davido
Mawakin Najeriya, David Adedeji Adeleke da aka fi sani da Davido RFI/Stéphanie Aglietti

Fitaccen mawakin Najeriya, David Adedeji Adeleke da aka fi sani da Davido na rangadin wake-waken shakatarwa a kasashen yammacin Afrika, in da ya samu kyakkyawar tarba a Jamhuriyar Nijar da ta kasance kasa ta biyar da mawakin ya ziyarta a karkashin daukan nauyin Radio France International RFI. Wakiliyarmu Lydia Ado ta aiko mana da rahoto daga birnin Yamai kan ziyarar mawakin.

Talla

RFI ta dauki nauyin rangadin Davido a kasashen Afrika

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.