Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Al'adu: Buda baki a lokacin azumin watan Ramadana

Sauti 10:06
Abincin buda baki
Abincin buda baki s-cphoto / Getty images

Yanzu haka al'ummar musulmin duniya na ci gaba da gudanar da azumin watan Ramadana. Faruq Muhammad Yabo ya yi mana dubi a game da yadda ake shirya abincin buda baki a wasu yankuna na arewacin Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.