Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Al'adu: Rayuwar Mamman Shata Katsina

Sauti 10:01
Mamman Shata
Mamman Shata

Shirin Al'adunmu na Gado, tare da Faruk Muhammad Yabo, a wannan karo ya yi dubi ne a game da rayuwar shahrarren mawakin nan na kasar Hausa marigayi Dakta Mamman Shata Katsina da kuma irin rawar da ya taka wajen raya harshen Hausa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.