Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Al'adu: Tarihin masarautar Hadejia

Sauti 10:06
rfi

Shirin al'adunmu na gado ya yi nazarin tarihin Masarautar Hadejia da ke jihar Jigawa da masana Tarihi suka bayyana cewar sunan Hadejia ya samo asali ne daga Mata da Miji, wato Hade, da kuma Jia matarsa, kamar yadda za ku ji a shirinmu na wannan makon tare da Faruk Muhammad Yabo

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.