Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Rayuwa da Kamun kifi a Argungu da ke Arewacin Najeriya

Sauti 10:00
Gasar kamun kifin Argungu da ke jihar Kebbi a Najeriya
Gasar kamun kifin Argungu da ke jihar Kebbi a Najeriya

Shirin Al'adun mu na Gado tare da Garba Aliyu ya dubi rayuwa a garin Argungu da kuma gasar Kamun kifi da aka jimma ba ayi a garin da ke jihar a arewacin Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.