Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Salon karin magana a harshen dan adam da yadda zamani ke shafarsa

Sauti 10:43
Al'adun  gargajiya a kasar Hausa.
Al'adun gargajiya a kasar Hausa. Nairaland Forum

Shirin Al'adunmu na Gargajiya a wannan makon yayi nazari ne kan salon karin magana a harshen da adam musamman bahaushe da kuma yadda tafiyar zamani ke shafar salon karin maganar. Shirin ya kuma amsa wasu tambayoyi masu muhimmanci dangane da karin maganar a kasar Hausa da ma yankin wasu kabilu.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.