Isa ga babban shafi
Syria-MDD

Brahimi ya nemi afuwa saboda rashin dakatar da yakin kasar Syria

Mai shiga tsakani a yaki Syria, Lakhdar Brahimi
Mai shiga tsakani a yaki Syria, Lakhdar Brahimi REUTERS/Denis Balibouse

Babban mai shiga tsakani na Majalisar Dinkin Duniya da kungiyar kasashen Larabawa, a rikicin kasar Syria, Lakhdar Brahimi ya nemi afuwa, saboda rashin kulla wata yarjejeniya, a ci gaban tattaunawar da ake yi don kawo karshen rikicin kasar Syria. Brahimi ya fai hakan ne bayan da zagye na 2, na taro neman zaman zaman lafiyan da aka yi a birnin Geneva, kasar Switzeland ya kare ba tare da wata muhimmiyar nasara ba.Zuwa yanzu nasarar kawai da za a iya cewa taron ya cimma itace amincewa da dukkan bangarorin suka na sake gamuwa, don ci gaba da tattaunawar. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.