Isa ga babban shafi
Pakistan

Za a binciki Nawaz Sharif kan zargin rashawa

Firaiminstan Pakistan  Nawaz Sharif
Firaiminstan Pakistan Nawaz Sharif REUTERS/Carlo Allegri

Kotun kolin kasar Pakistan ta ce ba a bukatar tube Firaminista kasar Nawaz Sharif daga mukaminsa kafin gudanar da bincike dangane da zargin rashawa da ake yi ma sa.

Talla

Sharif dai na daga cikin shugabannin kasashen duniya da dama da rahoton bayanan sirri na Panama Papers ya danganta su da rashawa, lamarin da ya su ka nemi kotun ta tsige shi daga kan mukaminsa domin gudanar da bincike a cikin ‘yanci.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.