Isa ga babban shafi
Turkiya-Saudiya

Saudiya ta amsa kashe dan jarida Khashoggi

Masu zanga-zanga nuna goyan baya zuwa marigayi Jamal Khashoggi
Masu zanga-zanga nuna goyan baya zuwa marigayi Jamal Khashoggi OZAN KOSE / AFP

Hukumomin Saudiya sun tabbatar da mutuwar dan jaridar nan da ya bata a ofishin jakadancin kasar dake Turkiya. Sanarwar dake zuwa yan lokuta bayan da wasu manyan kasashe suka nuna damuwa tareda sanar da daukar matakan ladabtarwa zuwa Saudiya.

Talla

Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa sanarwar da Saudiya ta bayar dangane da mutuwar Jamal Kashoggi na a matsayin Karin haske zuwa ga masu bincike.

A karshe hukumomin Saudiya sun dakatar da wasu jami`an ta dake kula da tsaro dama bayanai da ake sa ran suna da hannu a kisan Kashoggi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.