Isa ga babban shafi
India

Saudiya,na kokarin karfafa huldar ta da India

Yarima Muhammad Ben Salmane na Saudi Arabia
Yarima Muhammad Ben Salmane na Saudi Arabia BANDAR AL-JALOUD / Saudi Royal Palace / AFP

Yariman Mohammed Bin Salman na kasar Saudiya ya sami kiaukkyawar tarba a kasar India inda ya tafi domin ci gaba da rangadin wasu kasashen yankin da yake yi.

Talla

Firaministan India Narendra Modi ya tarbi Yariman a filin jiragen saman na New Delhi inda ya yayi masa tarba ta kasaita.

Ziyarar ta kwanaki biyu na zuwa ne a wani lokaci da danganta tsakanin India da Pakistan inda Yarin Saudiyan ya ziyarta da fari, ke tsami.

Saudiya na kokarin sake dawo da hulda tsakaninta da wasu manyan kasashen Duniya tun bayan da aka fuskanci jan kaffa bayan kisan dan jarida Jammal Kashoggi a Turkiya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.