Isa ga babban shafi
Asiya

Wani sojan Thailand ya kashe mutane da dama

Wasu daga cikin yan yawon bude ido a Thailand
Wasu daga cikin yan yawon bude ido a Thailand REUTERS/Athit Perawongmetha

Wani sojan kasar Thailand da yayi amfani da bindiga ya harbe mutane kusan 20 har layira inda ya kuma jikata wasu da dama a wani birni mai suna Korat dake arewacin Thailand.

Talla

Rahotanni na nuni cewa soja ya yi awon gaba da mota daya da bindiga daga cikin bariqin soja na garin ,ya kuma isa cikin birnin tareda yin garkuwa da wasu mutane kafin daga bisali ya bude musu huta, maharin ya kuma yada wasu bidiyo da hotuna a shafukan sada zumunta don nuna irin ta’asar da ya shuka.

Ministan tsaron kasar ya bayyana cewa dakarun kasar sun samu isa yanklin da nufi kawo karshe garkuwa da mutane da wannan soji ke yi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.