Isa ga babban shafi

Buhari ya jinkirta sa hannu kan sabuwar dokar zabe

Talla

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yaki sanya hannu kan sabuwar dokar zaben da Majalisun kasar suka amince da ita domin gudanar da zaben shekara mai zuwa. Buhari ya shaidawa shugabannin Majalisar cewar, ganin lokaci ya kure, kuma an fara gudanar da zaben shekara mai zuwa a karkashin dokar 2015, sanya hannu kan sabuwar dokar zai haifar da rudani da kuma shari’u a kotuna.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.