Isa ga babban shafi
Indiya

Mutane biyu sun hallaka cikin yankin Kashmir yayin zanga zanga

Wata mata dake cikin masu zanga zangar ke tunkarar Yan sanda
Wata mata dake cikin masu zanga zangar ke tunkarar Yan sanda Reuters

Mutune sun hallaka yayin da jami’an tsaro suka bude wta akan masu zanga zanga a yankin Kashmir na Indiya, kamar yadda Yan sanda suka tabbatar.Masu zanga zangar sun fusata sakamakon kisan da akayi wa wani matashi, cikin masu zanga zangar tun da sanyin safiyar, a Srinagar, helkwatar Kashir dake karkasnin Indiya.Mutane 30 aka hallaka cikin wata guda, a yankin na Kashmir dake karkashin mulkin Indiya dake da akasarin mazauna Musulmai.Dubban mutane da suka hada da mata da yara hadi da masu zanga zangar sun kewaye gawauwakin mutanen da aka hallakan.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.