Isa ga babban shafi
Uzbekistan

Barasa Mai Guba ta Hallaka Mutane Hudu 'yan kasar Uzbekhistan dake Rasha

(Carte: Géoatlas/S Bourgoing/RFI)

A kasar  Rasha, wasu ma'aikata biyar 'yan Uzbekistan suka gamu da ajalinsu a wajen aikin gini a garin Saint Petersburg, bayan sun kwankwadi wata barasa mai guba. Wadanda suka shaida lamarin sun ce mamatan nada shekaru tsakanin 19 zuwa 53.

Talla

Akwai wani mutun daya da ya sha barasar amma kuma yana nan cikin wani hali.

Masu bincike na chan suna aikin su na binciken musabbabin wannan al'amari.

A kasar Rusha dai lamarin barasa mai guba ba sabuwar aba bace, domin duk shekara akan sami mutane akalla 500 dake galabaita saboda shan gurbatacciyar barasa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.