Isa ga babban shafi
Birtaniya-Myanmar

Birtaniya zata jinkirta dage takunkumin kasuwanci tsakaninta da Myanmar

Williams Hague, ministan harkokin wajen Birtaniya
Williams Hague, ministan harkokin wajen Birtaniya REUTERS/Francois Lenoir

Sakataren harkokin wajen kasar Birtaniya William Hague, yace Birtaniya zata jinkirta takunkumin huldar kasuwanci da ta kakabawa kasar Myanmar. A wata ziyara da Fira Ministan kasar David Cameron ya kai a kasar ta Myanmar.

Talla

Dangantaka tsakanin Myanmar da sauran kasashen duniya na ci gaba da farfadowa, tun bayan zaben ranar 1 ga wannan watan Afrilu, wanda ya bai wa jagorar ‘yan adawan kasar Aung Sang Suu Kyi da jama’iyyar ta NLD kujeru 43 a majalisar dokokin kasar.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.