Isa ga babban shafi
Amurka

Facebook ya mallaki Whatsapp

Tambarin Kamfanin Facebook da Whatapps
Tambarin Kamfanin Facebook da Whatapps REUTERS/Mal Langsdon

Kamfanin Facebook ya saye Whatsapp dandanlin mu’amula ta hanyar aika saƙo a wayoyin salula akan kuɗi da suka kai Dalar Amurka biliyan 19. Sai dai kuma kasuwar hannayen jarin Facebook sun ɗan faɗi bayan ƙulla yarjejeniyar cinikin na Whatsapp.

Talla

Whatsapp wanda ke da yawan mutane sama da Miliyan 450 ya shahara ne musamman ga mutanen da ke ƙauracewa cajinsu kuɗi da ake yi a saƙon kar-ta-kwana.

Mutane dai na samun Whatsapp ne a kyauta, kodayake wani lokaci Kamfanin yana cajin kuɗi dala $1.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.