Isa ga babban shafi
MDD-AMURKA-DUNIYA

Bicinke daga masana yanayi

Dumamar yanayi a Duniya
Dumamar yanayi a Duniya Crédits : Petra Schramböhmer/Getty Images

Masana yanayi sun yi hasashen cewar duniya na kan hanyar matsakaicin dumamar yanayi fiye da yadda Majalisar Dinkin Duniya ta kayyade a baya, inda suke cewar ya zama wajibi a dauki matakin bai daya dan magance matsalar dumamar yanayi a duniya.

Talla

Ya zuwa yanzu kasashe 195 ne suka bayyana aniyar su na ganin an samu daidaito a taron magance matsalar sauyin yanayin da za’a gudanar a karshen wannan shekara a birni Paris na kasar Faransa.

Taron da zai gudana daga ranar 30 ga watan novembar bana zuwa 11 ga watan Oktoba  wata hanyar da ake sa ran samu daidaito dangane da batun  dumamar yanayi dama canjin yanayi a Duniya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.