Isa ga babban shafi
Ireland

Shekaru 100 da boren samun 'yanci a Ireland

Sojojin Ireland na fareti a wurin bikin na yau
Sojojin Ireland na fareti a wurin bikin na yau imgur.com

Dubban mutane ne suka halarci bikin da aka yi a birnin Dublin na kasar Ireland don cika shekaru 100 da boren da ya kai ga samun yancin kai a kasar daga Turawan Birtaniya.

Talla

Su dai mutanen Ireland sun kwace wasu gine- ginen gwamnati ne a ranar bikin Easter ta shekarar 1916 inda su ka yi shelar samun yanci, abinda ya kai ga boren kwanaki shida a kasar.

Jami’an tsaro da suka hada da sojoji da 'yan sanda 4,000 suka gudanar da fareti mai kayatarwa a gaban dubban mutanen da suka halarci bikin.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.