Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Malam Sani Inuwa Adam kan taron Kungiyar Hadin-kan kasashen Larabawa

Sauti 03:40
REUTERS/Jim Bourg/Files

A yau litinin an bude taron koli na Kungiyar Hadin-kan kasashen Larabawa a birnin Nouakchott na kasar Mauritania, inda wakilai daga kasashe 22 mambobi a kungiyar ke tattaunawa kan batutuwa da dama daga suka shafi kasashen Larabawa da kuma duniya baki daya.

Talla

Batun ta’addanci, rikici a kasashen Libya, Iraki, Syria da kuma Yemen, na daga cikin muhimman batutuwan da taron ke tattaunawa. To sai dai shugabannin kasashe 7 daga cikin 22 kawai ne halartar taron wanda zai kawo karshe yini daya a maimakon yini biyu.

A zantawarsu da Abdoulkarim Ibrahim Shikal, Malam Sani Inuwa Adam, na kwalejin koyon shara’a da harkokin addini da ke Kano, ya bayyana yadda yake kallon taron.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.