Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Manufofin Clinton da Trump a zaben Amurka

Sauti 20:01
'Yan takarar shugaban kasar Amurka Hillary Clinton ta Democrat da Donald Trump na Republican
'Yan takarar shugaban kasar Amurka Hillary Clinton ta Democrat da Donald Trump na Republican REUTERS/Carlo Allegri/ Brian Snyder

Shirin Dandalin Siyasa ya yi nazari ne game da 'Yan takarar shugabancin Amurka guda biyu Donald Trump na Republican da Hillary Clinton da Democrat tare da tattauna manufofinsu. Sannan shirin ya yi tsokaci akan tasirin zaben Amurka ga Afrika.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.