Isa ga babban shafi
Syria

Fararen Hula 8 sun mutu a hare-hare a gunduman Idlib na kasar Syria

Barnar da aka samu a yakin Syria
Barnar da aka samu a yakin Syria REUTERS/Khalil Ashaw

An kai wasu jerin hare-hare ta sama a Arewa maso yammacin kasar Syria inda wasu kungiyoyi dake da halaka da kungiyar Alqaeda suka ja daga kuma mutane akalla takwas suka gamu da ajalinsu yau Asabar.

Talla

Majiyoyin samun  labarai na cewa an kai wannan hari ne a garin Maarat Masrin dake gunduman Idlib, kuma yawancin mamatan fararren hula ne.

Duk da wannan ana ganin da dama-dama hare-haren da ake kaiwa tun bayan da Russia da Turkiyya suka shiga batun tsagaita wuta a yakin da ake yi.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.