Isa ga babban shafi

Ranar bincike da raya harsunan Uwa

Al'adu  a yankunan hausawa
Al'adu a yankunan hausawa

Yau take ranar bincike da raya harsunan Uwa  asali na al'umma, rana ta musamman da Majalissar Dinkin Duniya ta kebe domin duba kalubalen da harsunan asali ke fuskanta da makomar su. Wakilin mu Shehu Saulawa ya duba barazanar bacewa da kananan harsuna ke fuskanta a wannan rahoto da ya aiko mana. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.