Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Halin da ake ciki a Faransa yayinda zaben shugabancin kasar ya rage makwanni 3

Sauti 21:24
Dan takarar shugabancin Faransa Emmanuel Macron da ke samun magoya baya.
Dan takarar shugabancin Faransa Emmanuel Macron da ke samun magoya baya. Charles Platiau/REUTERS

Shirin mu zagaya duniya yana kawo muku wasu daga cikin manyan Labaran duniya da kuka saurara ne a satin da ya gabata, tare da fadada sharhi ko bayani a kansu. Daga cikin batutuwan da shirin na wannan mako ya tattauna kai, akwai halin da siyasar kasar Faransa ke ciki, yayinda ya rage makwanni a gudanar da zaben shugabancin kasar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.