Isa ga babban shafi
Colombia

Zabtarewar kasa ta kashe mutane a Colombia

Masu aikin ceto a kasar Colombia
Masu aikin ceto a kasar Colombia EJERCITO DE COLOMBIA / AFP

Mutane da dama ne suka bata sakamakon Zabtarewar kasar da aka samu a kasar Colombia da ya yi sanadiyar mutuwar wasu mutanen sama da 200.

Talla

Al’amarin ya shafi yankin kudanci Colombia, inda rahotanni suka ce zabtarewar ta janyo rusa gidaje da dama.
Masu aikin agaji da dama ne aka tura domin ceto wadanda hadarin ya ritsa da su.
Laka da ruwan sama na kawo tsaiku ga aikin ,
Masana kimiyar muhalli a Colombia sun ce wannan ne karon farko da aka samu irin wannan hatsari.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.