Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Harin Amurka ya hallaka mayakan ISIS a Afghanistan

Sauti 20:51
Amurka ta yi amfani da bam mafi girma wajen kai farmakin kan ISIS
Amurka ta yi amfani da bam mafi girma wajen kai farmakin kan ISIS Handout / US AIR FORCE / AFP

Shirin mu zagaya duniya na wannan makon ya tattaune kan batutuwa da dama tare da bada fifiko kan harin babban makami da Amurka ta kai kan maboyar kungiyar ISIS da ke Afghanistan. Kazalika shirin ya zanta kan makudaden kudaden da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya ta gano a birnin Legas, abin da ya haifar da cecekuce a dukkanin fadin kasar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.