Isa ga babban shafi
Amurka

Trump ya fara ziyara yankunan Israila da Falasdinu

Donald Trump na Ziyara a Gabas ta Tsakiya
Donald Trump na Ziyara a Gabas ta Tsakiya REUTERS/Jonathan Ernst

Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya fara ziyarar Yankunan Israila da Falasdinu a yau litinni, a ci gaba da ziyarar sa ta farko a Gabas ta Tsakiya.

Talla

Ana saran shugaban ya gana da shugabanin bangarorin biyu a cikin kwanaki biyu da zai kwashe a Yankin, dan ganin an bude wani sabon babi na kulla yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin bangarorin biyu.

Trump ya ce a shirye ya ke ya goyi bayan duk wata yarjejeniya da bangarorin biyun za su kulla a tsakanin su dan kawo karshen tashin hankalin da ake samu.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.