Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Tasirin ziyarar Trump a gabas ta tsakiya

Sauti 19:53
Shugaban Amurka Donald Trump a lokacin da ya isa kasar Saudiya inda ya halarci taron kasashen Musulmi.
Shugaban Amurka Donald Trump a lokacin da ya isa kasar Saudiya inda ya halarci taron kasashen Musulmi. REUTERS/Jonathan Ernst

Daga cikin muhimman labaran da shirin Mu Zagaya Duniya na wannan lokacin ya sake dubawa akwai batun ziyarar da shugaban Amurka Donald Trump ya kai kasar Saudiya, inda ya halarci taron kasashen Muslmi. Zalika shirin yana kushe da wasu manyan labarai ko al'amuran da suka auku a sassa daban daban na duniya a akon da muka yi bankwana da shi.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.