Isa ga babban shafi

Labarai kan mayakan ISIS

Daya daga cikin mayakan ISIS
Chanzawa ranar: 25/10/2017 - 10:48

Kungiyar ISIS na ci gaba da zama barazana ga zaman lafiyar jama'a musamman a yankin gabas ta tsakiya da suka hada da Syria da Iraqi, in da ta fi zafafa kaddamar da hare-haren ta'addanci, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane kimanin dubu 500 a cikin shekaru shida da suka gabata. Rikicin ISIS a Syria da Iraqi sun janyo hankulan manyan kasashen duniya da suka hada da Amurka da Rasha da Birtaniya da Faransa da ke fatan kawo karshen rikicin.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.