Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Hauwa kan ranar kare hakkokin yara ta duniya

Sauti 03:19
Yara na cin karo da matsaloli a bangarori na duniya.
Yara na cin karo da matsaloli a bangarori na duniya. AFP/Philippe Desmazes

Majalisar Dinkin Duniya ta ware rana ta musamman domin bikin kulawa da hakkokin kananan yara a sassan duniya. Taken ranar ta shekara ta 2017 shi ne 'bai wa kananan yara damar jan ragama', in da dubban yaran a duniya za su yi Magana da murya daya game da hakkokinsu. Farfesa Hauwa da ke rajin kare hakkin kananan yara a Najeriya ta ce har yanzu akwai sauran aiki wajen tabbatar da hakkokin yaran.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.