Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Kasar Zimbabwe ta shiga sabon yanayi bayan kawo karshen mulkin Mugabe

Sauti 19:50
Sabon shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa, yayin da yake karbar rantsuwar fara aiki.
Sabon shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa, yayin da yake karbar rantsuwar fara aiki. REUTERS/Mike Hutchings

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon, kamar yadda ya saba, ya tabo manyan labaran da suka auku a sassan duniya. Sai dai ya fi mayar da hankali kan siyasar kasar Zimbabwe, wadda a yanzu ta samu sabon Shugaba, bayan kawo karshen mulkin shekaru 37 na Robert Mugabe.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.