Isa ga babban shafi
Honduras

Amnesty internationnal ta gargadi Gwamnatin Honduras

Masu zanga-zangar adawa da Gwamnatin Honduras
Masu zanga-zangar adawa da Gwamnatin Honduras REUTERS/Edgard Garrido

Kungiyar Amnesty Internationnal ta zargi hukumomin kasar Honduras da yi amfani da karfi da ya wucce kima wajen tarwatsa masu zanga-zangar dangane da zaben Shugaban kasar na ranar 26 ga watan Nuwemba.

Talla

Kungiyar ta Amnesty ta bayyana cewa akala mutane 14 ne aka sanar da mutuwar su.

Ma su bicinke da sunan kungiyar ta Amnesty sun tabbatar da cewa mutane sun fuskanci muzgunawa a lokacin yakin zabe dama lokutan da aka soma bayyana sakamakon zaben, sai dai hukumomin kasar sun bayyana cewa mutane uku ne suka rasa rayyukan su sabanin sakamakon da kungiyoyin farraren hula na kasar suka fitar.

Ma su zanga-zanga sun soma kona hotunan Shugaban kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.