Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Ko kun san kasar da tafi yawan adadin mata a duniya?

Sauti 20:00
Kusan rabin al'ummar kasar China da yawansu ya kai biliyan 1, da miliyan 300 mata ne.
Kusan rabin al'ummar kasar China da yawansu ya kai biliyan 1, da miliyan 300 mata ne. Reuters

Shirin Tambaya da Amsa na wannan mako, ya tattauna da masana ne akan tambayoyin da suka hada da neman sanin kasar da ke kan gaba wajen yawan adadin mata a duniya. Sai kuma karin bayani akan neman sanin menene kimiya. Shirin ya kuma karkare da bayani akan wasu tambayoyin da masu sauraro suka aiko akan Azumi.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.