Isa ga babban shafi
Australia

Australiya ta bi sahun Amruka wajen ficewa daga yarjejeniya yanayi ta COP21

Trois ans après la COP21, l'Accord de Paris n'est que très partiellement appliqué.
Trois ans après la COP21, l'Accord de Paris n'est que très partiellement appliqué. Reuters

Bayan Amruka a bara, Austaraliya ta bayyana ficewa daga yarjejeniyar rage kashi 26 % na iska mai guba dake dumama yanayin duniya COP 21 ta birnin ParisWannan dai ya kasance ne sakamakon barakar da aka samu a bangaren yanmajalisar dokokin kasar masu rinjaye da PM mai barin gado Tony Abbott ke jagoranta

Talla

Bayan haka kuma, masu masana’antun kasar ta Austaraliya na nuna matukar kyama ga yarjejeniyar, sakamakon karin kudin wutar lantarki da ya samo asali daga rufe tashar samar da wutar ta hanyar gawayi dake dumama yanayin da suka dogara da ita

Wannan dai ba akaramin koma baya bane ga yinkurin da daniya ke yi wajen rage fitar da iskar mai guba ta CO2 dake dake haddasa matsaloli dumamar yanayi na duniya

Shugaban Amruka Donald Trump bagatatan ya soke ziyarar da sakataren harakokin wajensa ya shirya kaiwa a kasar Coriya ta arewa,

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.