Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Shugaban kungiyar kwadago na Najeriya Ayuba Wabba kan ranar ma'aikata ta duniya da ke gudana yau

Sauti 03:24
Shugaban kungiyar kwadago ta NLC a Najeriya Ayuba Philibus Wabba
Shugaban kungiyar kwadago ta NLC a Najeriya Ayuba Philibus Wabba REUTERS/Afolabi Sotunde

Yau ce ranar ma’aikata ta duniya, ranar da ma’aikata ke gudanar da tarurruka domin nazari kan halin da su ke ciki, matsalolin da su ke fuskanta da kuma kalubalen da ke gaban su. Bikin na bana na zuwa ne a daidai lokacin da hukumar kwadago ta duniya ke cika shekaru 100. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shugaban kungiyar kwadagon a Najeriya, Ayuba Wabba wanda ke cikin majalisar kungiyar ta duniya kan muhimmancin ranar ga kuma yadda hirar ta su ta wakana.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.