Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Isah Abubakar kan nau’ikan halittu miliyan guda da ke fuskantar barazanar bacewa daga doron kasa

Sauti 03:36
Daya daga cikin nau'in kifi mafi girma, zalika dabba mafi girma a duniya a halin yanzu, wato Whale, da gurbacewar muhalli ke hallakawa.
Daya daga cikin nau'in kifi mafi girma, zalika dabba mafi girma a duniya a halin yanzu, wato Whale, da gurbacewar muhalli ke hallakawa. Justin Sullivan/Getty Images

Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa, kusan nau’ikan halittu miliyan guda ne ke fuskantar barazanar bacewa daga doran-kasa sakamakon gurbacewar muhalli.Rahoton ya kara da cewa, sare dazuka da kuma yawaitar manyan masana’antu, na kan gaba wajen haddasa dumamar yanayin da ke haifar da gobarar daji da kuma ambaliyar ruwa.A game da wannan ne Abdurrahman Gambo ya tattauna da Farfesa Isah Abubakar, masanin kimiya a jami’ar Bayero da ke Kano a Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.