Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Rikicin Amurka da Iran zai haifar da rikicin tsakanin kasashen Duniya

Sauti 19:46
Daya daga cikin jiragen yaki da Amurka ta tura zuwa yankin
Daya daga cikin jiragen yaki da Amurka ta tura zuwa yankin Dan Snow/U.S. Navy/Handout via REUTERS

Ministan tsaron Iran Birgediya Janar Amir Hatami, ya sha alwashin cewa kasar za ta tilastawa Amurka da Isra’ila fuskantar shan kaye kan manufofinsu na cutar da Duniya, musamman matsin lambar da suke mata.Garba Aliyu Zaria cikin shirin Mu zagaya Duniya ya ambato wasu daga cikin manyan labarai na mako.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.