Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Adamu Tanko na Jamiar Bayero ta Kano kan illar gaza daukar mataki kan dumamar yanayi

Sauti 03:32
Masana kimiyya dai na ci gaba da kokawa kan yadda matsalar ta dumamar yanayi ka iya shafar hatta tsirri da halittun da ke raye a ban kasa
Masana kimiyya dai na ci gaba da kokawa kan yadda matsalar ta dumamar yanayi ka iya shafar hatta tsirri da halittun da ke raye a ban kasa REUTERS/Pascal Rossignol

Wani kwamitin Majalisar Dinkin Duniya kan rage dumamar yanayi a duniya ya gabatar da wani rahoto yau a Geneva inda ya ke nuna fargaba game da illar da za’a fuskanta nan gaba muddin Gwamnatocin kasashen duniya basa la’akari da dashen itatuwa.Rahoton mai shafuka 100 na gardin lallai sai an yi hattara domin illar dumamar yanayi na iya haifar da cikas ga samar da watadaccen abinci a duniya. Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Farfesa Adamu Tanko na Jamiar Bayero dake Kano don jin illar lamarin.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.